iqna

IQNA

harkar musulunci
Tehran(IQNA) Ma'aikatar tsaron cikin gida ta gwamnatin sahyoniyawan ta kara wa'adin haramcin tafiye-tafiye kan Sheikh Raed Salah shugaban Harkar Musulunci a yankunan da ta mamaye a shekara ta 1948 a karo na uku.
Lambar Labari: 3488666    Ranar Watsawa : 2023/02/15

Tehran (IQNA) Allah ya yi wa tsohon shugaban kungiyar malaman musulmi ta duniya Sheikh Yusuf al-Qaradawi rasuwa a yau litinin.
Lambar Labari: 3487911    Ranar Watsawa : 2022/09/26

Magoya bayan harkar muslunci a Najeriya sun yi tattakin arbaeen a birnin Abuja fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3484170    Ranar Watsawa : 2019/10/19